Mu Zagaya Duniya

Mu Zagaya Duniya de RFI Hausa

RFI Hausa

549 - Shirin yayi bita kan harin da aka kai filin jirgin saman Yamai da ma wasu labarai

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

549 - Shirin yayi bita kan harin da aka kai filin jirgin saman Yamai da ma wasu labarai
00:00
00:00

Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.

Episódios

549-

Shirin yayi bita kan harin da aka kai filin jirgin saman Yamai da ma wasu labarai

sáb., 20 jun. 2026
548-

Shirin ya fara da yadda aka buɗe bikin gasar cin kofin duniya a ƙasar Mexico

sáb., 13 jun. 2026
547-

Yadda malaman makaranta suka gudanar da zanga-zanga kan rashin tsaro a Najeriya

sáb., 06 jun. 2026
546-

Mahajjata kusan miliyan biyu sun gudanar da aikin Hajjin bana

sáb., 30 maio 2026
545-

RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen Hausa

sáb., 23 maio 2026